ALAMAR BISAN TA (666)
RFID
“Kuma yana sa aba dukan mutane, kanana da manya, mawadata da matalauta, yaya da bayi, shaida cikin hannun su na dama, ko a bisa goshin su; kada kowane mutum kumi shi sani iko saye ko sayaswa, sai wanda yana da shaidan, wato sunan bisan ko lambar sunansa. Na ga hikima wanda yake da famihi, bari shi lisaffa lambar bisan; gama lambar na mutum ne: Lambar sa ke nan, dari shidda ne da sittin da shidda.” (Ruya Ta Yohanna 13:16-18).
666 ALAMACE TA MULKIN GWAMNATI DAYA DA ZATAYI MULKIN DUNIYA
A wannan zamanin yau, an kirkiro na’urorin da ke amfani da lambobi da suke dauke da masaniya a kan tantance irin halitar mutane, da halayen su da kuma kididdige irin harkokin rayuwar su na yau da kullum, misalin kamar ATM. kuma wadannan naurorin suna samun karbuwa ga alumma sosai. Wata na’ura kuma da aka kirkiro itace wanda ake amfani da ita a gidan redio, banki, da makamantan su, suna chin dogon zango dake kai sako ta iska. Yanzun haka irin wadannan naurorin anan ta makalasu ga naurorin da ake aiki da su na yau da kulum da ake cinikin kayayyaki da dabbobi har ma da mutane.
A Wadan su bangarorin duniya, na’urorin da ke aiki da lambobin da aka sa su, domin yin aiki da sauki wanda zaka rubuta irin yawan abin da ake so kuma ya baka ko ya gano maka wanda aka makala masu na’urorin nan masu cin dogon zago wurin gano abu ko sunsuno wani abu.
Wadannan naurorin ana aiki da su wajen gano cututtuka kamar cutar Aizheimer, wato cutar da ke ta sa yawan mantuwa, cutar tabuwar hankali; cutar shuga, cutar bugun zuciya, kuma tana taimaka wa wajen kare cutar koda.
A shekaru masu zuwa nan gaba, ririn wadannan naurorin zasu samu karbuwa sosai a koina a fadin duniya, domin zasu zo yadda kowane mutum zai iya aiki da su domin, tsaro, nazarin, ko kula da wani abu, bin sawu, kasuwanci, kai da wadansu ayukan da ma ayau ba’a san da su ba.
Abin takaici shine irin wadannan ingantattun naurorin suna kunshe da wani bangare dake kula da ko menene mutum da harkarsa, kuma duk sakonnin da zata samu takan adanashi ta kuma kaishi a cikin matattaran sakonnin wannan na’ura. Abin shine jikin mutum zai zama anan bin diddigin sa da kuma halayen mutum za’a rinka kula da yadda mutum ke yin abu. Sanya irin wadannan na’urorin ga jikin mutum za’a rika ganin sa da ido, hankalin mutum, kai har da ma ruhaniyar mutum. Domin haka matsalar da zata taso daga aiki da wadannan na’urorin ga yan’adam zai ta zama fiye da matalilin da ake gani a magani, siyasa da kuma yanci.
Aikin shaidan a duniya ne kuma yakan karkata akalar mutane da daukacin dukan alumma domin ya chimma manufar sa. Da sanin mutane ko banda sanin mutane ba Kristin karya zai iza mutne domin su yi biyayya ga shirinsa wanda yana da matukar daukar hankali kwarai da gaske, amma idan muka bi diddigin yadda tarihin mutam da kuma rashin biyayyar sa ga Allah ta ke, zamu iya gani a fili irin tsanani da wahalar da mutum zai sha har sai in Kristi ya dawo.
“Yana rudin mazaunan duniya kuma saboda alamu da aka bashi ya aika a gaban idon bisan; yana che ma mazaunana duniya, su yi gunki ma bisan wanda ya sha bugun takobi ya kwa yi rai.
Aka bashi iko kuma da zaya bada lumfashi garashi, wato ga gunkin bisan, domin gunkin bishan shi yi Magana, har kuma shi sa a kashe iyakar wadanda ba su yi sujada ga gunkin bisan ba.”(Ruya ta Yohana 13:14,15)s
Lokaci na zuwa inda masu rai da alumai za’a yi mulkinsu ta wurin wannan mai mulkin wannan zamamin zai dinga kula da rayuwar kowane mutum inda za’a tantance, za’a auna, da kuma kimanta ko wace rayuwar mutane da na’ura mai kwakwalwa. A irin wadannan lokutan ne, duk wanda ya ki ya karbi wannana gwamnatin to za’a jikata shi ko a lallasa shi kafin nan a kashe shi.
KAFUWAR ALUMMA DAYA MAI SADARWA DAYA
Muna shiga cikin Alumma inda mutane daga ko ina a duniya suke, za su rinka sadarwa da mutane daga koina a fadin duniya ko a wurin aiki ko a gona a kowane lokaci ba tare da tarar wuri ko lokaci ba. A lokacin da za’a aikiata wannan shirin na irin wadannan na’urorin da ake amfani da su a gidajen radio wani misali shine in da zasu rika yin dillancin labaru. Abin da yake kawo irin wannan ci gaban kirkire kirkiren nan da sauri haka shine mutane da yawa sunyi imani da cewa in an sami irin wandannan naurorin zamuyi rayuwa ingantata, da kuma rayuwar sauki, da arkziki da kuma za’a ji dadin rayuwa idan hardai akwai irin wadannan na’urorin da ake ta kirkirowa domin za’a iya magance matsalolin rayuwa nayau da kulum.
A cikin alumar da ke da bin diddigin yadda a ke mallakar kudi, mai makon a sami sadarwa da tsaro, sai ya zama kofa ce budadda da za’a dassa irin wadannan naurorin (masu sane da kome naraywar mutum) a cikin jikin mutam wanda wannan ne zai kasance makwafin kudin da ake aiki da su a duniya, wadanda ake saurin satar su, wadanda suke bacewa, ko za’a iya boyewa. Anan gaba za a taras da.
1. Dukan mutane za’a bukace su da su bidi irin wannan na’ura da ake aiki da ita a cikin jikin mutum. Kuma dukan masu kula da tattalin arzikin kasa zasu koma aiki da irin wannan na’urar (wato chip) domin itache za’a chanza da yadda ake kula da yadda kudaden duniya ke tafiya zuwa kula da yadda mutane suke rayuwar su.
2. Zaman kadai ci zai kawu kuma yanci zai kaure
3. Sa’annan shugaba mai martaba , wato wanda yake shi ne Kristin karya, zai yi mulkin dukan duniya tawurin wannan shirin da akayi da irin wandannan na’urorin wanda ke da hanyar sadarwa daya, wanda aka dogora gareta.
ALAMAR (MAKI) BISAN CIKIN JIKIN MUTANE, AMMA BA DOLE MUTUM YA KARBA Ba (Rev. 14, : 9.; 14;11; 16:2)
1) Karbar wannan makin(lamba) itace shaidar mutum ya sayar da kansa da ransa ga shaidan. Wannan zunubin ba za’a gafarta ba. kuma ba za’a iya kankare wannan lambar ba. (Rev. 14:9-11). ku sani rayuwar ku tana a hannun Allah; Domin haka idan mutum ya karbi wannan alamar makin, to mutum ya zama mamallakin shaidan.
2) Idan har mutum ya karbi wannan alamar, da yardar sa to ya rigaya ya mika bangaskiyar sa a kalkashin sarautar mutum, ba Allah ba. Mutum ya zabi ya yi rayuwa ba tare da Alla mai rai ba wanda yake da marmarin yin zumunta da kai ko ke a mulkin sama. Allah baya farin ciki idan mutum ya zabi hallaka. Allalh ya san da duk wadannan al’amura tun kafi su faru, kuma saboda kaunar da yake da ita ga mutane ya sa ya so mutum ya san da irin wadannan kwanakin, yayi wannan ne ta wurin bawansa Yohana da ya rubuta wannan wasikar ta Ruya awajen 100AD. Idan har mutum bai sami tashi zuwa sama ba to an bar shi kenan a duniya domin tsanani da ke zuwa. Ba lallai ne mutum ya karbi wannnan alamar ta bisan ba, ko da shike mutumin da bai karba ba zai cimma wannan wahalar har ma a kashe shi domin rashin kabar alamar a wannan Gwammatin da ke aiki da’ umurnin shaidan. Dole ne mutum ya tuna da wannan a koyaushe saboda begen da ke da akwai akan zuwa sama har sai in matuka tayi tukunna.
KO KA KARBI YESU YA ZAMA MAICETON KA DA UBANGIJIN KA?
“Gama dukan mutane sunyi zunubi sun kasa ga darajar Allah.” (Romawa 3:23)
Kudi basune komai ba. Mutum bazaya taba zuwa wurin Allah ta wurin imani da wadansu alloliba, ko ta wurin rayuwa mai kyau ba; ko ta wurin wata horaswa akan ilimi, ko ta wurin yin ayukka masu kyau; Amma ta wurin dagantakar mutum da Yesu Almasihu ne kadai mutum zai zama baratace ga Allah mai tsarki har da zai iya komawa wurinsa a karshen rayuwars sa.
Ta wannan dalilin ne yesu ya zo ya sha wahala akan giciye, ya zubda jininsa, ya mutu kuma ya tashi daga matattu. An yi wannan ne domin a baiyana irin niyar Allah, da ikonsa da daukakarsa domin ceton mutum daga zubin mutuwa. “Nine hanya nine gaskiya nine rai. Babu mai zuwa wurin uban sai ta wurina”. (John 14:6)
Gama idan ka shaida da bakinka, yesu ubangiji ne, ka kuma bada gaskiya a cikin zuciyarka Allah ya tashe shi daga matattu, za ka tsira gama da zuchiya mutum yake bada gaskiya zuwa adilchi, da baki kuma ya ke shaida zuwa ceto. (Romawa 10:9-10). Dole ku gaskanta cewa yesu ya mutu domin zunuban ku.
Yesu yana kaunar ka
“Gama Allah yayi kaunar duniya harya bada dansa makadaici domin dukan wanda yana bada gaskiya gareshi kada ya lalace amma ya sami rai na har’abada. (Yohana 3:16) . Mutm ya gane shi mai zunibine kuma dole yayi imani ta wurin addu’a. Yana bukatan ya karbi yesu ya zama maiceton sa. Tabbattace ne akwai sama da Jahannama. Amma yesu ne kadai hanya zuwa sama.
YESU YANA ZUWA DA SAURI, SHIRYA DOMIN FAUCHEWA
Yesu yace “in kuwa na je na shirya muku wuri, sai in dawo in kai ku wurina, domin inda nake, ku ma ku za ma ku na can (Yahaya 14: 3)Za a yi faucewa kafin gagarimin tsananin da zai afko wa duniya (Ruy. 3: 10). Yesu y ace “Da safeinkun ga sama ta yi ja, ta kuma gama gari, ku kan ce, ‘Yau kam, za a yi hadiri.’ Kuna iya gane yanayin sararin sama, amma ba kwa iya gane alamun zammanin” (Mat 16:3; Luk. 12: 56).
KAUNATTATTUN TSARKA CIKIN KIRSTI
Fauchewa an kebeta ne domin tsarkaka na Allah wadanda za’a fauche su zuwa sararin sama a lokacin da aka busa kafon Allah na kiran, tsarkakan da za’a fauche, sune zasu tarbi yesu a sararin sama a cikin gizagizai (1 Tassalomikawa 4:16-17).
An kebe fauchewa ne domin masubi wadanda suke sanye da fararen tufafi na ruhaniya. Za’a chanza wanda kuma zai zama farin cikin Allah. (Ruya. 19:7-8).
Idan ka cigaba da zama cikin sanyayyar bangarkiya, yesus zai furzar ko zubas da kai domin kada ka zama irin wannan maibin (Ruya 3:16). Zuwan yesu na farko yazo ne domin ya kawo ceto. Amma zuwan sa na biyu zai zone domin ya taras da wadan da suke a shirye suna zaman jira cikin gizigizai a sa’adda aka busa kafo na karshe wannan shine ake ce wa “Fauchewa.” Ubangiji yesu zai zo ya dauke yayansa zuwa cikin sama. Bayan tsaranni na karshe a duniya, sa’annan yesu zai sake dawowa zuwana uku tare da wadanda aka rigaya aka fauce zuwa sama, zuwa sabuwar Urshalima. Domin haka menene begen mu, murnar mu, ko irin rawamin daraja da za’a bamu a gaban Ubangijin mu Yesu lokacin da zai dawo. Ba ku bane? (1 Tassal. 2:19).
A lokacin da Yesu zai dawo, tsarkakan da aka fauche ne ka dai za su kasance a gaban kursiyi na daaraja (1 Rom. 15:49-55) Ko da ma bamu san kwanakin da lokacin da zai dawo ba, yayan haske basu zaune cikin duhun sanin wannan asirin ba domin haka wannan ranar bazata zo masu kamar barawo ba (1 Tassal. 5:4-5). Kar ku zama masubin da ba sanyi ba zafi ba ko kuyi barci ba amma ku zama afadake tare da addu’a (1 Tassol. 5:1-4). Ka tuna ta yadda, ka karba da kaji kuma ka kiyaye shi kuma, ka tuba. Idan ba ka yi tsaro ba ina zuwa da kamar barawo, ba kwa za ka san sa’anda zan afko maka ba. (Ruya 3:3). Wadanda suke da rayuwar ba sanyi ba zafi, da kuma wadanda suke manne da rayuwar duniya, da kuma wadannan irin mutanen da basu bada gaskiya ga yesu ba za’a bar su a lokacin faucewa doimin tsanani da zai auko wa duniya bayan an fauce masubi na gaskiya. A wannan baban tsanani da ke zuwa shine tsanamin da yafi kowane tsananin da aka taba yi a duk tarihin dan’adam. Amma wadanda za’a bari a lokacin wannan baban tsananin dake zuwa ba lanllaine su yarda a sanya masu na’urar nan da ke lakaikaice dukan rayuwar mutum (wato wanda take dauke da sunan shidan) a cikin jikin su (ko a bisan goshin su ko a hannun daman su ba, (Ruya 13:16; 20:4) Ko da zai kaisu ga mutwa. Duk wanda ke kiran kansa Krista da ya kashe kansa da kansa zai zarce ya yi rayuwa ne a cikin jahannama. Duk wanda ya ki wannan na’ura zai sha azaba da tsanani kafin nan a kasheshi. Amma ga wadan da suke marasa bi (wato alummai) ba wai kin wannan na’uran kadai ya kamata suyi ba, amma haryan zu sai sun furta da bakinsu cewa Yesu Ubangiji ne su gaskanta a zuciyar su cewa Yesu Dan Allah ne kuma ya mutu doimin su zasu sami rai na har’abada a cikin sa. Domin haka muna maku addu’a Amin.

출처 : 천국은 확실히 있다
글쓴이 : goldface 원글보기
메모 :
'베리칩·1 > 베리 칩' 카테고리의 다른 글
[스크랩] 9.28긴급메시지(짐승의표666)-인도 미조어 (0) | 2015.12.17 |
---|---|
[스크랩] 9.28긴급메시지(짐승의표666)-스페인어 (0) | 2015.12.17 |
[스크랩] 9.28긴급메시지(짐승의표666)-필리핀 타갈로그어 (0) | 2015.12.17 |
[스크랩] 9.28긴급메시지(짐승의표666)-나이지리아어 (0) | 2015.12.17 |
[스크랩] 9.28긴급메시지(짐승의표666)-인도네시아어 (0) | 2015.12.17 |